Labarai

Labarai

Dalilin da muka rufe shafin Hushpuppi —Instagram

FBI ta dauke shi a matsayin daya daga cikinta kasurguman mazambata na duniya.

Miyagun Kwayoyi: NDLEA ta cafke mutum 130 a Kaduna

NDLEA ta ce ta yi wannan wawan kamun ne a watan Oktoba.

Zaben 2023: CAN ta ayyana ranar yi wa Najeriya addu’a

Mun ga ya zama wajibi a wannan lokaci mai cike da kalubale mu gudanar da addu’o’i.

Dalibai 3,000 sun sa hannu kan bukatar ABU ta koma bakin aiki

Jami’ar ABU ta fitar da sanarwa cewa sai 2023 za ta ci gaba da harkokin karatu

Ministar Kudi na yin zagon kasa ga yaki da rashawa —Majalisa

Majalisa na neman jin dalilin zaftare kasafin Ofishin Mai Binciken Kudi na kasa, alhali an ware wa hukumomin da ke zaman dumama kujera makudan kudade