Labarai

Labarai

Wadanda suka sace yara 39 a Katsina na neman N30m a matsayin kudin fansa

‘Yan bindigar sun ce ba za su karbi kasa sa miliyan 30 ba

Satar kofa ta jawo masa daurin wata 8 a gidan yari

Kotun ta ba shi zabin biyan tarar kudi dubu 5,000

Matsalar Tsaro: An takaita zirga-zirgar Keke NAPEP a Lokoja

Shugaban karamar hukumar ya sanya dokar saboda matsalar tsaro da jihar ke fuskanta.

NEMA ta karbi ‘yan Najeriya 117 da aka dawo da su daga Libya 

An dawo da mutanen ne bayan sun makale a Kasar ta Libya.

‘Yan sanda sun gano gawarwakin mutum 10 a dajin Edo

‘Yan sanda sun gaza gano musabbabin mutuwarsu.