Labarai

Labarai

An lakada wa mai juna biyu duka ta yi bari

Tun a watan Satumba ne a mutumin ya naushi matar a ciki a tashar motar Karu.

EFCC na binciken aikin wuta na Mambila

Aikin madatsar ruwan zai samar da wutar lantarki mai karfin megawatt 3,050.

Sojoji sun kashe mayakan ISWAP 15 a Borno

Sojojin Najeriya sun kashe ’yan ISWAP 15 a wata musayar wuta a yankin Banki na Karamar Hukumar Bama a Jihar Borno.

EFCC ta kai samame Kasuwar Wapa, ta cafke mutane 8

’Yan kasuwar Wapa da dama sun rufe shagunansu.

Yawan tsararrun da ke Jiran shari’a ne silar hare-hare a gidajen yari —Kungiya

PRAWA ta tattauna da Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, a kan kiran da ya yi na gaggawar rage cinkoso a gidajen yari a Najeriya.