Labarai

Labarai

Satar N1.4bn a banki: EFCC ta kama dan takarar Majalisar NNPP a Kogi

Dan takarar Majalisar Dokokin Jihar Kogi, a Jami’ar NNPP ya shiga hannun EFCC kan satar N1.4bn ta intanet

Gobara ta kashe ma’aurata da yara 2 a Kaduna

Lamarin ya faru ne bayan an kawo wutar lantarki.

Direban babbar mota ya yi ajalin tsohuwa a Legas

Direban motar ya bi ta kan tsohuwar da mota wanda hakan ya yi ajalinta.

Yadda ake bude makarantun kudi a Kwara abin damuwa ne – Majalisa

Majalisar ta ce ba a cika ka’idar bude makarantun a jihar

Wike ya ba PDP gudunmawar motoci 25 a Binuwai 

Wike ya bai wa PDP a Jihar Benuwai kyautar motocin ne don yakin neman zaben 2023.