Labarai

Labarai

Barazanar harin ta’addanci ta jawo rufe kasuwanni a Neja

An dauki matakin ne domin kare rayukan jama’ar yankin daga ayyukan ‘yan ta’adda

Ruwa ya ci matasa ’yan makaranta 2 a Zariya 

Matasan sun bace a kogin bayan da suka je wanka.

‘Yan sanda sun kwato bindigogi daga hannun kasurgumin dan fashi a Imo 

Wanda ake zargin ya bayyana yadda suka addabi mutane a yankin.

An damke wasu mata biyu kan zargin satar yarinya a Oyo

An damke wasu mata biyu tare da gurfanar da su a kotun majistare da ke Ibadan, babban birnin jihar bisa zargin sace wata yarinya mai shekara biyu. Bay

Tsofaffi 3 sun yi wa kurma mai shekara 13 fyade a Zariya

Mutanen sun yi maa fyaden ne a wani gidan burodi