Masarauta ta hana cin kasuwa saboda hare-haren ‘yan bindiga a Neja
Matakin na zuwa ne bayan hari da aka kai barikin sojoji da ke Wawa kusa da Madatsar Ruwa ta Kainji.
Labarai
Matakin na zuwa ne bayan hari da aka kai barikin sojoji da ke Wawa kusa da Madatsar Ruwa ta Kainji.
An bukaci gwamnati ta yi kokarin samar da tsaftataccen ruwan sha a kauyukan da ambaliyar ta shafa.
A yanzu dala daya ta haura Naira 800 a kasuwar bayan fage.
Shirin ya mayar da hankali ne wajen samar wa yara mata kara dama don cimma burinsu a rayuwa.
An kebe wa sanatoci da ’yan Majalisar Wakilai kofar alfarma domin shiga harabar