Labarai

Labarai

Babu inda aka dasa bom a Abuja —Rundunar ‘Yan sanda

Rundunar ’yan sandan Babban Birnin Tarayya Abuja ta karyata rade-radin da ake yadawa na cewa an dasa bama-bamai a birnin. Bayanin haka ya fito ne ta s

Dubun Mutumin da ya damfari Manoma N2.8m a Jigawa Ta Cika

Hukumar tsaro ta Sibil Difens (NSCDC) reshen jihar Jigawa ta kama wani mutum mai shekaru 30, bisa zargin sa da damfarar manoma N2.8m. Kakakin Hukumar,

’Yan jarida sun kaurace wa ayyukan gwamnatin Yobe

Kungiyar Wakilan Kafofin Yada Labarai (Correspondents Chapel) da ke karkashin Kungiyar ’Yan Jarida ta kasa reshen jihar Yobe (NUJ) reshen Jihar Yobe t

Elon Musk Ya Saye Twitter ya kori jagororin kamfanin

Elon Musk yana kammala sayen Twitter ya sallami manyan shugabannin kamfanin

Kotu ta yanke wa wanda ya kashe abokinsa hukuncin rataya

Ya buge abokinsa Adamu Ibrahim da sanda a kai ne kafin ya yanke kan.