Labarai

Labarai

Basarake ya daura damarar yaki da bahaya a fili a Kano

A halin da ake ciki babu gidan da babu masai a yankinsu albarkacin wannan shirin.

Jihar Binuwai na sahun gaba-gaba wajen yi wa mata fyade a Najeriya

Matan da aka zalunta ba su da damar su bi hakkinsu ta fuskar shari’a.

NDLEA ta cafke dillalan miyagun kwayoyi 192 a Ebonyi

NDLEA ta kama tabar wiwi da nauyin ta ya kai kilo 113.414 a jihar daga Janairun zuwa Satumba.

’Yan sumoga sun kashe jami’in Kwastam a Kwara

Wasu da ake zargin ’yan fasa-kwauri ne sun kashe wani jami’in Kwastam a Juma’ar da ta gabata a lokacin da suke sintiri a hanyar Sinau zuwa

Mahara sun kashe mutum 2 sun sace 13 a Sakkwato

Maharan sun yi awon gaba da dabbobi da wayoyin hannu da dukiyoyin mutanen yankin Gwadabawa