Babban Dan tsohon Shugaban Majalisar Dattawa ya rasu
Tuni dai masu fada a ji a Najeriya suka fara mika ta’aziyarsu ga Sanata David Mark.
Labarai
Tuni dai masu fada a ji a Najeriya suka fara mika ta’aziyarsu ga Sanata David Mark.
Gwamnati ta daukaka karar ne tana zargin Kanu da ta’addanci da cin amanar kasa.
Mutumin ya dare kan dakalin cikin bankin sannan ya kwabe rigarsa ya yi zaman ’yan bori ya ci gaba da tada hankalin ma’aikatan bankin.
Lamido, ya yi alkawarin bai wa kungiyar gurbin samun horo a gidauniyar ta zaka da wakafi da take gudanarwa.
Kotun Majestare a Ota, Jihar Ogun, ta yanke wa wani matashi hukuncin zaman kurkuku na wata hudu kan laifin sata.