An yi wa gwamnan Taraba ihun ‘ba mu so’ a wurin taro
Matasa da mata da kananan yara sun yi wa gwamnan Taraba ihun ‘ba ma so’ a gaban uban gidansa.
Labarai
Matasa da mata da kananan yara sun yi wa gwamnan Taraba ihun ‘ba ma so’ a gaban uban gidansa.
Jihar Kogi ta shiga jerin jihohin da ke samar da mai a Najeriya inda tuni ta samu kasonta na rarar mai na farko daga Asusun Gwamnatin Tarayya. Kwamish
Dan Majalisar Tarayya na Bade/Jakusko a Jihar Yobe, Zakari Ya’u Galadima, ya ce ambaliyar ruwa ta mamaye kusan illahirin mazabar.
’Yan bindigar kimanin mutum 10 sun kai hari masallacin Jalo da ke unguwar Saminaka,
Ta zama ruwan dare a Arewacin Najeriya saboda aurar da mata da suke yi tun suna yara kanana.