Labarai

Labarai

An dakatar da Babban Sakatare kan satar dizel a Ebonyi

Dakatawar ta shafi Hadimi na Musamman ga gwamnan Jihar Ebonyi

An yi wa dalibai 8,000 karin alawus din karatu a Nasarawa

Gwamnatin Nasarawa za ta raba tallafin karatu na miliyan N218 ga daliban jihar 8,000

Shugaban Majalisar Ekiti, Funminiyi Afuye ya rasu

Afuye ya cimma ajali ne sakamakon fama da bugun zuciya, kuma ya bar duniya yana da shekara 66

Dalibai sun yi zanga-zangar rashin biyan albashin malamai

Hukumar Gudanarwar Makarantar ta shiga laluben yadda za a warware matsalar.

An kashe matasa 2 a rikicin kabilanci a Neja

An kona ofishin ’yan sanda da banka wa Fadar Sarkin garin wuta.