Labarai

Labarai

Ba ni na ba da umarnin tsare El-Rufai a Anambra ba —Peter Obi

Obi ya musanta zargin da El-Rufai ya yi cewa ya sa an tsare shi a 2013

Ranar Litinin za a ci gaba da karatu a Jami’ar ABU

Za a sauya jadawalin karatun Jami’ar ABU na shekarar 2021/2022

Cough: Sabuwar wakar Kizz Daniel ta yi zarra

Kamar dai yadda wakarsa ta ‘Buga’ ta yi kasuwa, haka ma sabuwar wakarsa ta ‘Cough’ ta kama hanya.

Kwanturolan Kwastam ya yanke jiki ya mutu a filin jirgi a Kano

Kwanturola Anthony Ayalogu ya yanke jiki ya fadi magashiyyan, sakamakon rashin lafiya, jim kadan bayan isarsa filin jirgin domin gudanar da aiki.

Shehu Danfodiyo ba ta’addanci ya yi ba —Sarkin Musulmi

Danfodiyo shugabanci ya yi ba mulki ba.