Labarai

Labarai

Hadarin mota ya yi ajalin mutum 11 a Bauchi

An gargadi direbobi da su guji gudun tsere sa’a a yayin da shagulgulan karshen shekara suka gabato.

‘Rufe kafofin yada labarai da Gwamnatin Zamfara ta yi ya saba doka’

Muna kira ga dukkan masu ruwa da tsaki da su guji kawo cikas ga ci gaban da aka samu na dimokuradiyya.

Gwamnatin Zamfara ta rufe kafofin yada labarai 4 saboda yada taron PDP

Kafofin Yada Labaran sun saba wa ka’idar aikinsu da umarnin gwamnati.

EFCC ta kama ma’aikatan banki 12 kan satar kudin kwastomomi

EFCC ta bayyana sunayen ma’aikatan bakin 12 da ake zargi.

Mutum 33 sun nutse a hatsarin kwalekwale a Neja

Mutum 33 sun nutse a hatsarin kwalekwale da ke dauke da mutane 50 a Karamar Hukumar Lavun ta Jihar Neja.