Labarai

Labarai

 Iyaye ku daina boye Cin Zarafin da aka yi wa ‘ya‘yan ku —FIDA

IDA tana bin bahasin wadanda aka ci zarafinsu musamman mata da kananan yara.

Ambaliyar ruwa: Bayelsa ta roki a kawo dauki ta jiragen sama

Ruwa ya shanye rabin jihar da hanyoyin da suka hada ta da makwabta

Kokarin Cire Shugaban INEC: Jam’iyyu adawa sun yi zanga-zanga a Abuja

Gamayyar jam’iyyun hamayya sun yi wata zanga-zangar nuna rashin amincewarsu kan kokarin cire Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmo

’Yan ta’adda sun guntule wa mutum hannu, sun sace shanu 300 a Zamfara

Maharan sun far wa garin Bukkuyun ne suna harbe-harbe, suka rika bi gida-gida suna yin awon gaba da shanu da kuma mutane

Ambaliyar ruwa: Buhari ya bayar da umarni fitar da Tan 12,000 na hatsi

Shugaba Buhari ya bayar umarnin a fitar tan 12,000 na hatsi ga wadanda bala’in ambaliyar ruwa ta shafa.