Labarai

Labarai

An kama tabar wiwin N4m za a kai wa ’yan ta’adda

Birgediya Umar Muazu ya ce dan aiken ya bar motar da ke dauke da kayan ya gudu a lokacin da ya hango dakarun da ke sintiri a yanki na kan iyaka.

Gwamnatin Zamfara ta sanya dokar hana fita a kananan hukumomi 3

Dokar ta shafi kanana hukumomin Bukkuyum, Gummi da Anka, tare da rufe kasuwanni da manyan hanyoyi

Dubun ’yan kasuwa masu gauraya takin zamani da yashi ta cika a Jigawa

Suna hada yashi da takin NPK a buhu suna sayar wa jama’a yankin Hadeja.

Matakin da za mu dauka bayan kotu ta sallami Nnamdi Kanu —Ministan Shari’a

Ministan Shari’a, Abubakar Malami, ya bayyana cewa kotu ba ta wanke Nnamdi Kanu daga zargin ta’addanci ba.

Ma’aikatan jinya sun bai wa gwamnati mako daya ta biya su hakkokinsu

Kungiyar ta ce ba lallai ne mamabobinta su ci gaba da zuwa aiki ba