Labarai

Labarai

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram da dama

Sojoji sun dakile harin ne a lokacin wani sintiri a tsakanin Kumshe da Banki

Matashin da ya hallaka abokinsa a Kano ya shiga hannu

Ya kasho abokinsa bayan sun samu sa-in-sa a tsakaninsu

An kama mutum 3 da suka yi yunkurin sace ubangidansu

Ba mu ji dadin korar da ya yi mana daga aiki ba.

An daure matar da aka kama da miyagun kwayoyi watanni 30 a gidan kaso

Kotu ta yanke wa matar hukuncin ne ba tare da wani zabi ba na biyan tara

Buhari zai karrama Dakta Bashir Umar da lambar OON

Dakta Bashir shi ne Limamin Masallacin Al-Furkan da ke Kano.