Labarai

Labarai

Buhari zai karrama Sheikh Rijiyar Lemo da lambar girmamawa ta OON

A ranar Talata Shugaban Kasa zai karrama fitaccen malamin da lambar girmamawa ta OON.

‘Yan bindiga sun kai hari Sakatariyar Karamar Hukuma a Ebonyi

An yi dauki-ba-dadi tsakanin jami’an tsaro da maharan.

Koyon hada abincin jarirai ya kori Tamowa daga yankinmu

Kungiyar Sasakawa ce ta musu dabarun hada abincin jarirai mai gina jiki daga abubuwan da suke nomawa

Yadda dogayen layi suka dawo a gidajen mai a Kano

Wasu gidajen mai na sayar da lita a N220 wasu kuma sun koma sayar wa masu bumburutu.

Jami’ar Benin Ta Karyata batun janye yajin aiki

Jami’ar ta ce har zuwa yanzu jami’ar ba ta sanya ranar komawa aiki ba.