Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun harbi Mataimakin Kwamshinan ’yan sanda a Jigawa

Jami’an sun kai samamen ne bayan samun rahoto kan ’yan bindigar da ake zargi da kai wa ’yan sanda hari

Hatsarin mota ya kashe fasinjoji 10 a Filato  

Aƙalla fasinjoji 10 sun mutu, wasu da dama suka jikkata a wani hatsarin mota kan hanyar Jos-Bauchi, a Ƙaramar Hukumar Jos ta Arewa da kw Jihar Filato.

Kirsimeti: Gwamnan Yobe ya tallafa wa Kiristoci 7,000 da kayan abinci

Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni, ya raba kayan abinci ga Kiristoci 7,000 mazauna jihar domin murnar bikin Kirsimeti.  

Masu garkuwa na namen N42m kan ’yan Maulidin da suka sace a Filato

Masu garkuwa da mutanen na name a biya su Naira miliyan 1.5 kowanne daga cikin mutane 28 da ke hannunsu.

Hatsarin mota ya ci mutum 9 a Gombe — FRSC

Kwamandan Hukumar FRSC reshen Jihar Gombe, Samson Kaura, ya ce hatsarin ya rutsa da mutane 18, inda biyar suka jikkata, huɗu kuma suka tsira ba tare d