Labarai

Labarai

Fyade: An yi wa dan shekara 60 daurin rai-da-rai

An yi wa mai shekara 60 daurin rai-da-rai saboda yi wa ’yar shekara 9 fyade

Maulidi: Ku zo mu hada hannu mu yaki rashawa —Buhari

Shugaban ya yi wannan kira ne a sakonsa na Mauludi ga al’ummar Musulmi

Gwamnati za ta gina filin jirgin sama na 2 a Legas

Gwamnatin Legas za ta gina wani sabon filin jirgin sama a yankin Lekki, wanda zai zama filin jirgi na biyu a jihar

Kotu ta yanke wa masu garkuwa da mutane daurin shekara 36

Mai shari’a P.Mallong, ya yanke wa na farkon hukuncin daurin  shekara 20, na biyun kuma shekara 16.

2023: Za mu hana baki yin zabe a Najeriya —Imigireshan 

Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta kuduri aniyar hana wadanda ba ’yan Najeriya ba kada kuri’a a zaben 2023.