Labarai

Labarai

Ambaliya: An shawarci matafiya su guji bin hanyar Lakwaja-Abuja

An bukaci matafiya su yi hakuri su ci gaba da bin sauran hanyoyi

An gano gawargwakin mutanen da ambaliya ta janye a Kwara

Ya zuwa hada wannan labarin, jami’in ya ce ba a kai ga gano inda wadanda lamarin ya shafa suka fito ba.

Gangar danyen mai 900,000 ake sacewa kullum a Najeriya —Lawan

Ya bukaci kasafin 2023 ya ba da muhimmanci wajen kammala manyan ayyukan ci gaban kasa

CONUA haramtacciyar kungiya ce —Lauyan ASUU

ASUU ta lashi takobin maka Gwamnatin Tarayya a kotu kan yi wa CONUA da NAMDA rajista

An gano gawa 13, mutum 10 sun bace a hatsarin kwalekwale a Zamfara

’Yan bindiga sun sace mutum 20 a harin da masu guje musu suka nutse a kwalekwale