Tinubu ya dawo bayan kwana 12 a Birtaniya
Oshiomhole da abokin takarar Tinubu, tsohon gwamnan Jihar Borno, Kashim Shetttima sun tarbe shi a filin jirgi
Labarai
Oshiomhole da abokin takarar Tinubu, tsohon gwamnan Jihar Borno, Kashim Shetttima sun tarbe shi a filin jirgi
A kalla mutum 35 ne kotun tafi-da-gidanka ta hukunta a Jihar Edo a ranar Alhamis bayan da ta kama su da laifukan saba dokokin hanya. Ajiye mota a kan
Duk da haka sun ki amsa sauran tamboyoyin da muka yi musu domin samun karin bayani.
ASUU na bukatar a jingine umarnin da kotun ma’aikata ta ba ta na janye yajin aiki
Rashin tsaro da lalacewar hanya ta sa mutane da dama suka kaurace wa bin hanyar Kaduna zuwa Abuja, inda a wasu lokutan ake kallon masu bin hanyar a ma