Labarai

Labarai

An ceto mata 9 daga hannun masu safarar mutane a Katsina

An nufi Nijar da matan inda daga za a tsallaka da su Libya.

An gurfanar da sojoji 68 kan aikata laifi a yaki da ’yan bindiga

Lauyan sojojin ya ce ya ce yana da kwarin gwiwa kotun za ta yi adalci ga wadanda ake zargin.

Matasa sun harbi ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote a Kogi

Matasan Jihar Kogi sun harbi ma’aikatan kamfanin saboda rashin yarda da mallakar masana’antar

Gobara ta kashe mutum 9, an ceto 72 a Kano

Hukumar kwana-kwana ta samu kiraye-kirayen gaggawa guda 49 a watan Satumba, 2022

Ranar Malamai: Daliban Kano na neman a inganta walwalar malamai

Ya kamata gwamnati ta kara kaimi wajen inganta walwalar malamai da biyan su hakkokinsu