Shari’ar ASUU da Gwamnati: Kotun Daukaka kara za ta zauna kan hukuncin kotun ma’aikata
Alkali ya shawarci lauyoyin bangarorin biyu da su sasanta a wajen kotun
Labarai
Alkali ya shawarci lauyoyin bangarorin biyu da su sasanta a wajen kotun
Kashi 69.6% na wadanda suka rubuta jarrabawar sun samu makin ‘Credit’ a darussa akalla biyar, ciki har da Ingilishi da Lissafi.
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kwace bindigogi da albarusai bayan musayar wua da masu fasakwaurinsu kaya zuwa Najeriya. Kwanturolan Kwastam na Shiyyar
Gobara ta yi barna a wani kamfanin kera kayan daki da ke titin Murtala Muhamamd a Kano, sakamakon rashin aikin na’urar kashe wuta
Mutane da dama da sun salwana bayan bama-baman Boko Haram sun tashi da wasu manyan motoci a hanyar Maiduguri zuwa Damboa a Jihar Borno.