An kashe malamai 10, an sace 50 a wata 10 a Kaduna
’Yan bindiga sun kashe malaman makaranta 10 sun kuma sace wasu 50 a cikin wata 10 a Jihar Kaduna.
Labarai
’Yan bindiga sun kashe malaman makaranta 10 sun kuma sace wasu 50 a cikin wata 10 a Jihar Kaduna.
An bukaci hadin kan jama’a domin ganin an dakile ayyukan cin hanci a tsakanin al’ummar Najeriya.
Buhari ya bayyana damuwa kan abinda ya kira cin hancin da ya mamaye kudaden shigar da jami’oi ke tarawa.
Mika kan da mutanenmu suka yi cikin wannan gwamnati ne ya kai ga samun wannan gudunmawar motoci.
Su yi wa Allah su rika sanar da mu a duk lokacin da za a yi zaman kotu.