Labarai

Labarai

Sunayen da ake yadawa na wadanda za a karrama na bogi ne – Gwamnati

Gwamnatin tarayya ta ce jerin sunayen wadanda za ta ba lambar girmamawa ta kasa da ake ta yadawa a kafofin yada labarai na bogi ne.

NUT ta bukaci gwamnoni su biya malamai basussukan da suke bi

“A wasu jihohin, malaman firamare na bin gwamnatin jihar bashin albashi na wata 18,” in ji Ike-Ene.

An kori manyan ’yan sanda 7, an rage wa 10 matsayi kan rashin da’a 

A ranar Talata Hukumar Kula da Aikin Dan Sanda (PSC) ta kori mayan jami’an ’yan sanda bakwai daga aiki tare da rage wa wasu 1o matsayi saboda ai

Za a kara albashin ma’aikata a Legas

Gwamnan Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya yi yi wa ma’aikatan jihar karin albashi ya zama wajibi saboda yanayin tsadar rayuwar.

Jikar Buhari ta haifa masa tattaba-kunne na farko

Mai jegon ’ya ce ga babbar ’yar Buhari ta biyu, Fatima.