Labarai

Labarai

Mutum 9 ’yan gida daya sun mutu bayan cin abinci

Wasu ’yan gida su tara sun mutu bayan cin wani abinci mai guba a Karamar Hukumar Adavi ta Jihar Kogi.

Matan aure sun kashe kasurgumin dan ta’adda a Taraba

Gunduwa-gunduwa aka yi wa sassan jikin dan ta’addan.

’Yan bindiga sun kashe mutum 12 a Taraba

Mutum hamsin ne suka bata bayan sun guje wa harbe-harben ‘yan bindigar.

Ambaliyar ruwa ya mamaye Babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja

Motoci manya da kanana sun makale.

Farfesa Sule Bello: Shekara 1 da rasuwar masanin tarihi da al’adu

Dalilin ci gaba da dabbaka suna da manufofin Farfesa Sule Bello, da shirin sanya wa Cibiyar Tarihi da Al’adu ta Kano sunansa