’Yan sanda sun ƙarfafa yaƙi da ƙungiyoyin asiri da shaye-shaye a Gombe
Mambobin Kwamitin Hulɗar ’Yan Sanda da Al’umma (PCRC), ƙungiyoyin matasa da shugabannin al’umma, sun shiga tituna suna wayar da kan jama’a kan illolin
Labarai
Mambobin Kwamitin Hulɗar ’Yan Sanda da Al’umma (PCRC), ƙungiyoyin matasa da shugabannin al’umma, sun shiga tituna suna wayar da kan jama’a kan illolin
Mohammed Idris ya bayya cewa wannan mataki ya kawo ƙarshen rudani kan matsayin irin waɗannan laifuka
An umarci shugabannin ma’aikatu, hukumomi da sassan gwamnati su yi aiki tare da Hukumar NDLEA wajen gudanar da gwaje-gwajen bisa ka’idoji da aka kafa
Dakta Maimunat Suleimana matsayin ɗaliba mafi ƙwazo daga cikin sabbin likitoci 122 da jami’ar ta yaye a bana, wanda shi ne mafi yawan adadi a ta
Daga cikin waɗanda aka yi garkuwa da su har da wani malamin addini da kuma ’ya’yan sarki guda biyu.