Labarai

Labarai

NDLEA ta kama Kwayar Tramadol ta N8.8bn a Legas

Jami’an NDLEA sun kama kwayoyi sama da miliyan 13 da dubu 452 na Tramadol da kudinsu ya kai N8.9b

An yi wa tsofaffi kisan gilla kan zargin maita

Jama’ar gari sun yi ta saran tsofaffin da makamai har sai da suka rasu.

Satar Mutane ta ragu da kashi 28 a watan Agusta —Rahoto

An samu rahoton satar mutane sau 599 a fadin kasar.

Matashi ya harbe kaninsa yayin gwada maganin bindiga

An yi rashin sa’a maganin bindigar bai yi aiki ba.

Kisan makiyaya 2 ya fusata Gwamna El-Rufai

Gwamna El-Rufai ya yi Allah wadai da wannan daukar doka a hannu.