Labarai

Labarai

Yadda manoma 14 suka rasu a hatsarin kwalekwale a Taraba

Ibtila’in ya auku ne bayan manoma a cikin kwalekwale 12 sun fito suna kokarin girbe abin da za su iya a gonakinsu na masara da suka yi ambaliya

’Yan bindiga sun sace mutum bakwai a Sakkwato

Duk da yawan jami’an tsaro da ke kan hanyar Illela barayi na ci gaba da kai wa jama’ar yankin hare-hare.

Masu garkuwa sun sace babban jami’in dan sanda a Kebbi

Lamarin ya faru ne a lokacin da jami’in dan sandan ke tafiya tare da iyalinsa cikin mota.

Buhari zai yi wa ’yan Najeriya jawabi ranar Asabar

Shugaban Kasar zai yi jawabin ne da misalin karfe 7.00 na safe.

Jami’an tsaro sun yi kadan a Najeriya —Abdulsalami

Ya yi kira da a dauki karin jami’an tsaro domin kawo karshen ta’addanci a kasar.