Labarai

Labarai

NECO ta saki sakamakon jarabawar kammala sakandare ta 2022

Hukumar ta ce a bana yawan daliban da suka ci jarabawar bai kai na bara ba

Kotu ta aike da magidancin da ya sayar da ’yar cikinsa zuwa gidan yari

An kama shi tare da abokinsa suna tsaka da cinikin yarinyar mai shekara hudu

Mahara Sun Kashe Mutum 1 Sun Sace Wasu 3 A Zariya

Wasu gungun mahara sun hallaka mutum daya, sun kuma dauke mutane uku a daren Talata sa’ilin da suka kai harin a unguwar Wusasa da ke Zariya.

Najeriya ta yi asarar Dala biliyan 5.9 sakamakon cutar daji a 2019 —Rahoto

Najeriya ta yi asarar Dala biliyan 5.9 sakamakon cutar daji a shekararar 2019 kadai

Ambaliya ta ci mutum 3, wasu 50,000 sun rasa muhallansu a Kogi

Ba a taba garin irin wannan abin a ‘yan shekarun nan ba.