Labarai

Labarai

Masu sharar titi sun samu karramawa da kyaututtuka daga Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta karrama wasu masu aikin sharar titi bakwai a matsayin ma’aikatan da suka fi hazaka a watan Agusta, 2022.

Kotu ta tsare magidanci saboda garkuwa da tsohuwar matarsa

Wanda ake tuhama ya musanta aikata laifin da ake zarginsa da aikatawa.

A matsa wa ’yan kwangila su kammala aikin hanyar Abuja zuwa Kaduna —Majalisa

An bukaci a gaggauta kammala aikin hanyar nan da kankanin lokaci.

Kotu ta soke takarar Sanata Adamu Aleiro

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Birnin-Kebbi, ta dakatar tsohon Gwamnan Jihar, Sanata Muhammadu Adamu Aliero daga takarar dan Majalisar Datt

An ceto mutum 7 daga hannun ’yan bindiga a Kaduna

An yi musayar wuta tsakanin ’yan bindigar da dakarun tsaro.