Dokar Haraji: Gwamnati ta kare shirin aiwatarwa a watan Janairu
Oyedele ya yi gargadi cewa jinkirta aiwatar da sauye-sauyen zai iya ƙara tsadar kayan masarufi da ayyuka
Labarai
Oyedele ya yi gargadi cewa jinkirta aiwatar da sauye-sauyen zai iya ƙara tsadar kayan masarufi da ayyuka
“An kira salla a masallatai domin sanar da jama’a su fito da makamai su kare kansu, kuma jama’a sun amsa kiran.”
Sojojin sun kama wani fitaccen shugaban ’yan bindiga da ya daɗe yana addabar al’ummomi da matafiya a kan hanyar Binuwai zuwa Taraba.
Jam’iyyar NNPP ta sake zaɓen shugabanta na ƙasa, Ajuji Ahmed, tare da sauran mambobin Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa
Hukumar Kare Gasa da Masu Amfani da Kaya ta Ƙasa (FCCPC) ta gargaɗi direbobi da kamfanonin sufuri cewa za ta hukunta duk wani karin kuɗi na zalunci ko