Labarai

Labarai

An rufe Coci saboda sayar da ‘maganin bindiga’ a Kogi

An ga wasu mutane da dama cikin mari da sunan ana yi musu magani.

Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 23 a Binuwai

Akalla mutum 116,084 sun rasa muhallansu.

Mutuwar jariri da mahaifiya: An dakatar da Likitocin Asibitin Murtala

An dakatar da daukacin jagorori da ma’aikatan da bakin aiki a bangaren a ranar da lamarin ya auku

Fiye da kaso 70 na Katsinawa na fama da matsanancin talauci – MDD

Wani jami’in Majalisar a Najeriya ne ya bayyana hakan

Ya ‘sace’ wayar dan sanda a caji ofis lokacin da ya je neman beli

Ya sace wayar ta N120,000 ne lokacin da ya je belin abokinsa