Labarai

Labarai

Kotu ta kori karar da EFCC ta kai tsohon kakakin PDP

Alkalin ya ce tuhumar da ake yi wa Metuh a cikin karar da aka shigar tozarta shari’a ne.

Tsofaffin manyan Sojoji na zanga-zanga a Abuja

Sun ce duk zaman tattaunawa da suka yi da Ministan a kan batun amma ya yi kememe.

Gwamnatin Tarayya na neman wadanda za ta jinginar wa layukan dogo

Ministan Sufuri, Mu’azu Jaji Sambo, ne ya bayyana hakan

Gwamnati ta tafka asarar N280bn a kudaden shigarta na watan Agusta

Gwamnatin Tarayya ta ce kudaden shigar da take samu daga kamfanoni (CIT), da na ribar man fetur (PPT), da iskar Gas ya ragu matuka a watan Agusta, yay

’Yan bindiga sun kashe mutum 3 sun sace 22 a Birnin Gwari

’Yan bindiga sun harbe mutum uku taer da sace wasu 22 a kauyukan Karamar Hukumar Birnin Birnin Gwari ta Jihar Kaduna.