Labarai

Labarai

Artabun sojoji da Boko Haram ya sa an rufe hanyar Damboa

An rufe babbar hanyar Maiduguri zuwa Damboa bayan sojojin Rundunar Operation Hadin Kai sun yi artabu da mayakan Boko Haram. Aminiya ta sami rahoto cew

‘Akwai ’yan Najeriya miliyan 25 da ke fama da yunwa’

Ya ce hakan na nufin Najeriya ce ta daya a Afirka, ta biyu kuma a duniya

An tsinci gawar jaririya a gefen hanya a Hadejia

An tsinci gawar jaririyar ce ranar Lahadi a rukunin gidaje na Kandahar.

Wankan gulbi ya yi ajali dan shekara 10 a Jigawa

Ajali ne ya yi kiran yaron wanda ya tafi wankan rafi tare da abokanansa a kuayen Lelen Kudu.

Kotu ta yi watsi da karar hana Tinubu da Obi takara

Jam’iyyar PDP ta yi zargin cewa, APC da LP sun saba wa Sashe na 142 na Kundin Tsarin Mulkin Najeriya.