Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun kai wa tawagar Sanata Uba Sani hari a Kaduna

Akalla motoci biyar ’yan bindigar suka bude wa wuta.

An sace jariri daya a wasu tagwaye da aka haifa a Bauchi

Sai matata ta kyale ta ta dauke shi. Tun daga sannan ba a sake jin duriyarta ba.

’Yan bindiga sun sace ’yan sanda 3 da tsakar rana a Ogun

Muna da tabbacin za mu ceto duk wadanda lamarin ya shafa cikin aminci.

Pantami ya nada Mahmoud na Labarina a matsayin jakada

Ministan Sadarwa da tattalin arziki na zamani,Ali Isa Pantami ya nada Abdullahi Nuhu wanda a ka fi sani da Mahmoud a fim din Labarina, a matsayin jaka

Kotu ta yanke wa tsohon dan sanda hukuncin daurin rai-da-rai saboda kisan kai

Wata Babbar Kotu a Legas karkashin jagorancin Mai Shari’a Adenike Coker, ta yanke wa wani tsohon dan sanda, Olalekan Ogunyemi, hukuncin daurin rai da