Labarai

Labarai

Ya kamata a dauki matakin bai wa ’yan jarida kariya a filin daga —ICRC

Kungiyar ba da Agaji ta Kasa da Kasa (ICRC) ta yi kira da a gaggauta daukar matakin ba da kariya ga ’yan jarida da ke aiki a wuraren da ake gwabza fad

’Yan kasar Lebanon mazauna Kano sun samar da asibiti na zamani

za a yi bikin kaddamar da shi, bayan kammala daukar sabbin likitoci

Mata sun fi maza kokari a jarabawar WASSCE a Katsina —Kwamishina

Dalibai mata sun yi wa maza zarra wajen yawan makin ‘Credit’ a darussan Turanci da Lissafi

Masu hannayen jari a Najeriya sun yi asarar biliyan N124 ranar Alhamis

Yawan hannayen jarin kasuwar ya ragu zuwa tiriliyan N26.533 daga tiriliyan N26.657 a ranar Alhamis

ASUU: Daliba ta bukaci kotu ta dakatar da albashin Buhari da na Gwamnoni

Wata daliba ta bukaci Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja da ta dakatar da kason wata-wata da aka saba bai wa Fadar Shugaban Kasa da ma’aikatu har