Labarai

Labarai

‘Likita daya ne ke duba marasa lafiya 16,529 a Kano’

Wata kwararriyar likitar kananan yara a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano da ke Kano, Dokta Hadiza Ashiru Usman, ta ce akalla likita daya ne ke duba mara

An zabi Tambuwal a matsayin sabon Shugaban Kungiyar Gwamnonin Najeriya

A ranar Alhamis, Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya damka ragamar shugabancin Kungiyar Gwamnonin Najeriya ga takwaransa na jihar Sakkwato, Aminu W

DSS ta bukaci ASUU ta janye yajin aikinta

Hukumar ta c yajin aikin zai iya yin tasiri ga matsalar tsaro

Gwamnatin Tarayya ta fara shirye-shiryen Aikin Hajjin 2023

Hukumar ta ce ta fara shirin ne don kaucewa kura-kuran 2022

Yadda ’yan damfara suka wawushe sama da N500m daga asusun banki

Wasu da ake zargin ’yan damfara ta intanet sun kutsa cikin asusun ajiya a banki tare da wawushe kudi Naira miliyan N523, sannan suka tura su zuwa wasu