Labarai

Labarai

Cutar Kwalara ta hallaka mutum 10 a Gombe

Cutar ta kuma kama mutum 2,373 cikin wata shida

Ambaliyar ruwa ta haifar da cutar amai da gudawa a Gombe

Mutane kimanin 2,373 ne suka kamu da cutar kwalara a wata shida da suka wuce a jihar

Yadda ’yan gudun hijira suka rungumi sana’ar shayi da wankin mota a Neja

Masu gudun hijirar da ’yan bindiga suka koro daga Karamar Hukumar Munya ta Jihar Neja da dama sun kama sana’o’in sayar da shayi da wankin

Jami’an tsaro sun yi kamen masu sayar da sabbin kudade a Kano

Wata kwambar jami’an tsaro na DSS da  NSCDC, gami da ma’aiktan Babban Banki Najeriya (CBN) sun kai sumame kan masu sayar da sabbin kudi a Kano. Rundun

An cafke fasto kan sayar da ‘ruwa mai maganin bindiga’

’Yan sanda sun kama wani fasto da ke sayar da wani ruwan da ya yi ikirari yana maganin bindiga a Jihar Kogi.