Labarai

Labarai

Wata 74 rabon da a biya mu hakkokinmu —’Yan fanshon Binuwai

’Yan fansho sun yi zanga-zanga kan wata 74 da ba tare da biyan su hakkokinsu ba a Jihar Binuwai.

’Yan fashi masu amfani da tsafin barci sun shiga hannu a Katsina

’Yan sanda sun cafke gungun wasu ’yan fashi da makami da ke amfani da tsafi su fasa gidaje a Karamar Hukumar Daura ta Jihar Katsina.

Karyewar gada ya jawo asarar rai a Zariya

Gadar ta karye ne sakamakon mamakon ruwan sama

Matashi ya kashe abokinsa kan canjin N300 a Legas

Ana zargin wani matashi da kashe abokinsa ta hanyar daba masa wuka a wuya saboda rikicin canji N300 da ya shiga tsakaninsu a jihar Legas. Shaidu sun c

Ummita: Majalisa ta bukaci a binciki zargin kisan da dan China ya yi a Kano

Majalisar ta nuna damuwa kan yadda ‘yan sanda suka yi shiru a kan lamarin