Labarai

Labarai

Kar INEC ta bari PDP da dagula Zaben 2023 —APC

Take-taken PDP shi ne ta ci zaben gwamnan Jihar Zamfara ko ta halin kaka.

Shugaban ‘yan China ya je ta’aziyyar Ummita Fadar Sarkin Kano

A dauki matakin da ya dace.

Ranar Laraba za a tantance Mukaddashin Alkalin Alkalai, Ariwoola

Lawan ya bukaci duk sanatoci da su halarci zaman da Majalisar za ta yi ranar Laraba.

Ganduje ya kara wa masarautun Kano Alawus

Gwamnatin jihar za ta rika kashe Naira biliyan 3.1 a kan masarautun a duk shekara.

Babu alkawari daya da Buhari ya cika wa ’yan Najeriya —Ologbondiyan

Babu gwamnatin da rashawa ta samu gindin zama irin gwamnatin Buhari.