Labarai

Labarai

Za a kara mafi karancin albashi daga N30,000 —Ngige

Gwamnatin Tarayya ta ce za ta kara wa ma’aikata albashi bisa la’akari da tsadar rayuwa da ake fama da ita a fadin duniya

An kama matar da ta kwaso yara 9 daga Kano za ta kai Ogun

Rundunar ’Yan Sandan jihar Kaduna ta ce ta kama wata mata a jihar da ta dauko yara tara a motar daukar kaya, daga karamar hukumar Danbatta da ke Kano,

Mutane sun gudu daga kauyukan Abuja 8 saboda barazanar ’yan bindiga

Mata da kananan yara duk sun gudu, sai ’yan tsirarun maza

NDLEA ta kama hodar ibilis ta Naira biliyan 194 a Legas

NDLEA ta ce wadanda aka kama bisa zargin badakalar hodar, tun a 2018 take neman su ruwa a jallo

Kotu ta yanke wa malami hukuncin shekaru 7 saboda fyade

Mai kare kansa ya yi ikirarin ya taba nonon yarinyar sau biyu.