Buhari zai tafi Amurka ranar Lahadi
Buhari zai gabatar da jawabi a taron da shugabannin kasashen duniya za su halarta.
Labarai
Buhari zai gabatar da jawabi a taron da shugabannin kasashen duniya za su halarta.
Ana sa ran dawowarsa gida Najeriya a ranar Litinin.
Luguden wutar jiragen yaki da kuma ambaliyar ruwan sama a Dajin Sambisa sun sa mayakan ISWAP da Boko Haram gararambar neman maboya.
Mahaifiyar matashiyar ta ce ture ta wanda ake zargin ya yi a kofar gida ya sami ’yarta a daki ya rika caka mata wuka.
Mazauna wasu kauyuka biyar sun yi kaura bayan ’yan bindiga sun kai musu hare tare da sace shanu akalla 100 a yankin Kebbe, Jihar Sakkwato.