Labarai

Labarai

Ku dinga sayar da kayanku a kasashen waje —Gwamnati ga ’Yan Kasuwa

Hukumar bunkasa fitar da kayayyaki ta Najeriya (NEPC), ta yi kira ga masu matsakaitan sana’o’i da su yi mafani da dabrun kasuwanci na zama

Amurka za ta taimaka wa Najeriya magance matsalolin yanayi

Amurka ta yi wa Najeriya alkawarin taimako domin kowama amfani da makamashin iskar haidurojin

Ruwan sama da kankara ya lalata gonaki 300 a Katsina

A cikin ’yan mintoci ruwan sama da kankara ya lalata rufin gidaje tare da farfasa gialsan motoci da dama

ASUU: Gwamnatin Kano ta bukaci malaman jami’o’inta sun janye yajin aiki

Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) reshen jami’o’inta da su koma bakin aiki.

Mutum miliyan 50 na cikin kangin bauta da auren dole a duniya —MDD

An yi wa kusan mutum miliyan 25 auren dole, kuma akwai akalla mutum daya da ke cikin kangin bauta a cikin duk mutum 150 a duniya