Labarai

Labarai

An kama malamin da ya yi wa daliba ’yar shekara 7 fyade a Bauchi

Wanda ake zargin ya ja dalibar ne ofishinsa da ke makarantar Royal Science Academy.

Sarkin Kano ya je ta’aziyyar Sarauniyar Ingila

Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya je ziyarar ta’aziyyar rasuwar Sarauniyar Ingila, Elizabeth II a ofishin jakadancin Birtaniya da ke

Ambaliya ta yi awon gaba da mutum 2 a Legas

Lamarin ya faru ne sakamakon ruwan da aka tafka da safiyar Litinin

Sun kashe mijin da ya kashe tsohon saurayin matarsa

Ya yanke hukuncin ne bayan ya kamata ta tana waya da tsohon saurayin nata

Majalisa na so a gaggauta shari’ar barayin man fetur

Shugaban Majalisar Dattijai, Sanata Ahmee Lawan ya yi kira da a gurfanar tare da gudanar da shari’ar masu satar man fetur a kasar nan cikin gaggawa. S