Labarai

Labarai

Mahaifin da ya yi wa ’yarsa mai shekara 17 fyade ya nemi afuwa

Ya yi barazanar kashe ta idan ta ki yarda da shi.

Zazzabin Lassa da Kyandar Biri sun hallaka mutane 176 a Najeriya —NCDC

An samu raguwar mace-macen masu dauke da cutar da kashi 18.7, idan aka kwatanta da na 2021.

Mutum 700,000 ke kashe kansu a duk shekara —WHO

Yawancin masu kashe kansu matasa ne masu shekara 15 zuwa 29, in ji Hukumar Lafiya ta Duniya

Mutum 2 sun rasu, 6 sun bace a hatsarin kwalekwale a Jigawa

Har yanzu ba a gano ragowar mutum shida daga cikin fasinjojin kwalekwalen ba

An binne gawarwaki 130 da aka kasa gano ’yan uwansu a Kogi

Yawancin gawarwakin sun shafe wata 7 ba a gano danginsu ba