Umar Chuso ya zama sabon kwamishinan ’yan sandan Gombe
Rundunar ta ƙudiri aniyar ci gaba da kare rayuka da duniyoyin al’ummar jihar.
Labarai
Rundunar ta ƙudiri aniyar ci gaba da kare rayuka da duniyoyin al’ummar jihar.
Kwamishinan ‘yan sanda na Babban Birnin Tarayya Abuja, Miller Dantawaye ne ya bayyana hakan a ranar Juma’a
Wani jami’in ɗan sanda mai muƙamin DSP, Isah Abdullahi, ya kashe kansa bayan an zarge shi da hannu wajen kai makamai ga ’yan ta’adda a jihar Nej
Ɗaya daga cikin kansilolin da aka sace shi ma tsohon mataimakin shugaban Ƙaramar hukumar Biu ne,” in ji majiyar.
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta sanar da haramta amfani da knockouts da kayan wasan wuta a duk fadin jihar, sakamakon ƙalubalen tsaro