Labarai

Labarai

Yawan yaran da ba sa zuwa makaranta a Najeriya yanzu ya kai miliyan 18 – UNICEF

Asusun Tallafa wa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF), ya ce akalla yara miliyan 18.5 ne ba sa zuwa makaranta a Najeriya. UNICEF ta ce ad

Mun gano kayan sojoji da tarin kudade a gidan Tukur Mamu – DSS

Shi ne dai yake shiga tsakanin da ‘yan bindiga

Kidayar 2023: Za mu kashe N21bn don shata taswirar Najeriya – Osinbajo

Ya kuma ce duk da haka, ana bukaytar karin kayan aiki

Sojoji sun kama mai tattara wa Boko Haram bayanai a tsakiyar Abuja

Ana zarginsa da zama yaron wani kwamandan Boko Haram a Kaduna

Gwamnatin Kano ce silar ambaliya da rusau a Kofar Mata —IKMA

Kungiyar Cigaban Kofar Mata ta dora laifin ambaliyar ruwa da rushewar gidaje a unguwar kan Gwamnatin Jihar Kano