Labarai

Labarai

Shugabannin da suka ginu da cin hanci ba za su iya yakar sa ba —Baba-Ahmad

Ya ce Najeriya na bukatar gwamnatin da za ta kyautata wa ma’aikata domin karfafa musu guiwar gudanar da ingantaccen aiki

Jaririya da mata 4 sun nutse a sabon hatsarin kwalekwale a Jigawa

Kwalekwale ya yi hatsari da matan da jaririyar bayan sun fito da daga Karamar Hukumar Nguru ta Jihar Yobe zuwa kauyen Adiyani na Karamar Hukumar Guri

Kamfanin Media Trust Zai Karamma Ma’aikatansa Da Suka Nuna Bajinta

Jin dadin aiki da mu ke sa ma’aikata yin sama da shekara 20

Sarkin Hadeja ya bukaci karin tallafi ga wadanda ambaliya ta shafa a Jigawa

Sarkin Hadeja,  Dokta Adamu Abubakar ya bukaci masu fada a ji na kasar nan da su kara tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta rutsa da su a Jihar Jigawa.

‘IPOB’ ta kashe fitaccen malamin Musulunci a Kudu

Sheikh Ibrahim Iyiorji ya rasu a Asibitin Koyarwa na Tarayya da ke garin Abakaliki bayan harin