Labarai

Labarai

An yi wa bankuna 3 fashi a rana guda a Kogi

Bayan gamawa da bankuna uku, ’yan fashi sun rika bin masu harkar POS suna kwace musu kudade

Tinubu ya tallafa wa wadanda ambaliyar Jigawa ta shafa da N50m

Ya ce ya zama wajibi ya taka jihar kafa da kafa

Kannywood: Alan Waka da Abbale sun fito takara a zaben 2023 a ADP

Dukkansu dai suna takarar ne a jam’iyyar ADP

’Yan sanda sun gano ‘masana’antar jarirai’ a Ogun

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta gano da kuma tarwatsa wani gida na musamman da ake amfani da shi wajen haihuwar jarirai ana kuma sayar da su

An tafka ruwan saman da ba a taba yin irinsa ba cikin shekara 30 a Chadi

Rabon da a sami irin wannan ruwan tun a 1990